Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Wanda ya damfari makauniya ya shiga hannun hukuma

Wani Maigadi Gift Onyegam,da ke yi wa wani kamfanin masu bayar da ’yan gadi aiki a Fatakwal, Jihar Ribas dubunsa ta cika, inda ya damfari wata malamar

A warware rikicin sarauta a tsakanin Banbare da Gumau – ’Yan Jihar Bauchi

Shugaban kungiyar ’yan asalin Jihar Bauchi mazauna Kuros Riba, Alhaji danlami Sale Rishi ya bukaci Gwamnatin Jihar Bauchi da masarautar jihar su warwa

Kada a zabi shugaban da zai cusa wa mutane akidar addininsa – Shugaban darikar Angalica

Shugaban cocin darikar Anglica da ke Kalaba Jihar Kuros Riba Rabaran Tunde Adeleye, ya bayyana cewa ko kusa ba za su yarda kasar nan ta yi shugaban da

Rashin kudin musayar waje ya durkusar da kasuwarmu – Alhaji Jibrila

Shugaban masu hada-hadar canjin kudi reshen kasuwar New Benin, Alhaji Jibrila Abdullahi ya bayyana matukar damuwarsa akan abin da ya kira faduwa sana’

Ya kashe mahaifiyarsa don ta hana shi yawon dare

‘Yan sandan sashen binciken manyan laifuka (SCID) da ke Iyaganku a birnin Ibadan, a karkashin ACP Dasuki Galadanci, sun kama matashin da ya halaka mah