Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gobara ta lakume dukiya da shaguna 300 a karar shanu ta Isheri

dakunan kwana da Shagunan kasuwanci fiye da 300 na katako suka kone kurmus a wata gobara da ta tashi a cikin babbar kasuwar Karar shanu ta Isheri a Ji

’Yan sandan shiyya ta shida sun samu nasarar kakkabe batagari

Shiyya ta shida ta rundunar ’yan sandan Najeriya ta bayyana nasarar kakkabe ayyukan bata gari da kuma dakile wasu, cikin kankanin lokaci, a wata biyu

barayin shanu sun shiga hannu a Binin

Shugaban kungiyar ‘yan Banga reshen Jihar Edo, Alhaji Shuaibu Mohammed KT ya bayyana nasarar da kungiyarsu ta yi cikin wannan makon ta fasa gungun bar

Tsohon Gwamnan Oyo ya kafa gidan rediyon PARROT

Tsohon Gwamnan Jihar Oyo, Otumba Christopher Adebayo Alao Akala, ya bude wata tashar rediyo mai suna PARROT FM da za ta rika watsa shirye-shirye daga

Yadda kashin kaji ya samar da ayyuka ga matasa

Dagwalon shara da kamfanonin kiwon kaji suke zubarwa a cikin bola ya samar da ayyukan dogaro da kai ga wasu gungun matasa ‘yan Arewacin kasa da suka y