Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ya kashe mahaifinsa kan karan sigari

’Yan sanda a Jihar Edo sun kama wani matashi mai kimanin shekara 25 mai suna Bestman Momodu bisa zargin kashe mahaifinsa mai suna Zubeiru Momodu ta ha

Gwamna Ajimobi ya kasa sasanta ’yan majalisar APC biyu

Gwamnan Jihar Oyo Mista Abiola Ajimobi ya kasa sasanta ’yan Majalisar Dokokin Jihar biyu, masu suna Temitope Olatoye mai wakiltar mazabar Lagelu da Ab

Matar wani likita ta kamu da Ebola a Fatakwal

Matar wani likita da Ebola ta kashe a Fatakwal ta Jihar Ribas ta kamu da kwayar cutar.Kwamishinan Lafiya na Jihar Mista Sampson Parker, ya ce, bincike

Ebola ta kawo wa sana’ar fawa cikas – danlami Maitsire

Wani matashin mahauci mai kimanin shekara 30 da ke sayar da tsire a Unguwar Obalende a Jihar Legas mai suna danlami Maitsire ya ce cutar Ebola da ta b

Tela ya jawo wa kansa jangwam

Wani matashi mai suna Malam  Bala Abdurrahman Tungo, dan asalin kauyen Tungo a karamar |Hukumar  Sule-Tankarkar ta Jihar Jigawa da ke zuwa K