Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Jirgin ruwa ya fashe,ya kashe mutum guda

    Fasinja daya ya mutu, wadansu da dama sun samu munanan raunuka sakamakon gobarar da ta tashi a lokacin da ake yi wa wani jirgin ruwan da

Makarantar Great Aspirations ta yaye dalibanta karo na farko

Sabuwar makarantar boko mai sunan Great Aspirations da ke unguwar Agege a Legas ta yaye dalibai 23 a karo na farko daga matakin Nursery zuwa Firamare.

Gobara ta kona wani dan kasuwa da dukiya mai yawa a Benin

  Wata gobara ta yi sanadin konewar wani dan kasuwa, mai suna Malam Muntari da kuma salwantar dukiya mai yawa ta dubban Naira a yayin da ta ci da

…Wata mata ta haifi ’yan-hudu

A ranar Talatar makon da ya gabata ne wata mata mai shekara 24 mai suna Maimuna matar Muddassiru Bala ta haifi jarirai mata guda hudu a gida mai lamba

Gwamnatin Legas ba ta soke dokar takaita acaba ba

Gwamnatin Jihar Legas ta karyata jita-jitar da ake yadawa, musamman ma a kafofin sadarwa, cewa ta soke dokar da ta yi ta shekarar 2012, wacce ta takai