Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

A ci gaba da dabbaka darussan Ramadana – Limamai

Babban limamin masallacin Izala na Kuros Ribas, Assehik Bashir Salihu Abuga ya jagoranci dimbin  Musulmi  a wajen sallar Idi, tare da takwar

Magidanta za su fara hutun haihuwa a Legas

Magidantan da ke aikin gwamnatin a Jihar Legas, sun bayyana jin dadinsu dangane da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ba su hutun kwanaki 10 ga wa

Marayu da zawarawa da tsofaffi sun samu tallafin kungiyar Izala a Ibadan

kananan yara marayu maza da mata da zawarawa da tsofaffi mabukata da yawansu ya kai 600 ne suka samu tallafin suturun sallah daga gidauniyar bayar da

Mu yi watsi da son rai don hadin kan Musulmi – Assheikh Labbo

Assheik Murtala Labbo Gusau  Shugaban kungiyar matasan kungiyar Izalatul Bidi,a wa Ikamatus Sunnah da ke kalaba jihar kuros riba, ya bayyana cewa

Gidan sama ya rufta wa daliban sakandire uku a Binin

Yara uku ne ’yan makarantar sakandire suka rasa rayukansu a sanadiyyar ruftawar wani gidan sama da suka fake wa a karkashin rumfarsa, a birnin Binin,