Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ya shawarci al’ummar musulmi da kirista kan muhimmancin zaman-tare

Wani malamin addinin Musulunci na kungiyar Izalatul bidi’a wa ikamatussunna, reshen Jihar Edo, mai suna Ustaz Usman Kanawi  ya yi kira tare da ba

Dubun barawon da ya addabi jama’a da satar shanu ta cika

Shugaban ’yan banga na garin Benin a Jihar Edo, Alhaji Shu’aibu Muhammed KT ya bayyana samun nasarar da kungiyarsu ta yi ta kame wani gagarumin barawo

Majalisar Sardaunan Matasa za ta fito da ’yan Arewa daga gidan yari a Legas

Majalisar Sardaunan Matasan Sakkwato, ta fara tuntubar lauyoyi da za su taimaka mata wajen gano ’yan Arewa da ke tsare, ba tare da aikata laifin komai

Babban bankin Najeriya ya nusar da masu amfani da bankuna a kan hakkokinsu

Sashen kare hakkin masu amfani da bankuna na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce, a bara ne suka fara gudanar da shirin wayar da kan jama’a dangane da

An bukaci hadin kan Musulmi a ko’ina

An jadada bukatar da ke akwai ta limamai da kuma shugabannin addini su kara azama wajen hada kan al’ummar musulmi da kuma cigabansu ba tare da nuna wa