Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Hukumar kwastam ta lalata kayan Naira miliyan 50 a Jihar Oyo

Ranar Litinin ne rundunar kwastam ta Jihohin Oyo da Osun ta lalata katon dubu 10 na daskararrun naman talo-talo da aka kiyasta kudinsu ya kai fiye da

Namadi ya kaddamar da sabbin jiragen kasa a Legas

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da jiragen kasa da taragai 60 masu na’ura  mai  sanyaya daki a Ikko,  wadanda za su  rika aiki cikin

Mazaunin Benin ya yaba da ’yar majalisa mai wakiltar Yola ta Kudu

An yaba wa ’yar Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Yola ta Kudu Hajiya A’ishatu Ahmed Tahir Binani, bisa ayyukan taimakawa da take yi na ci gaban

Makarantar Ulumul Arabiyya ta cika shekaru 30 da kafuwa

Makarantar Islamiyya da ake kira Ulumul Arabiyya da ke unguwar Agege a Jihar Lagas ta yi bikin cika shekaru 30 da kafuwa tare da karrama wasu fitattun

Taron kasa domin taimakon manoma ya yi armashi

Daraktan kamfanin sayar da takin zamani na Tiger Agro Allied da ke Malumfashi a Jihar Katsina, Alhaji Babangida ’Yankara ya ce, taron masu ruwa da tsa