Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An fara koyar da harshen Mandarin na China a makarantun Legas – Kwamishina

An fara  koyar  da harshen Mandarin na kasar China  a wasu  makarantu biyar da ke Jihar  Legas,  domin bunkasa  koy

Yadda kasuwancin furfure ke habaka a kauyen Esuk Mba

Duk da kasancewar ci gaba na zamani ta hanyar cinikayya ta bankunan kasuwanci da kuma yin amfani da katin debi da kanka (ATM), da ma yin amfani da han

Sunan Allah ya bayyana a jikin naman miya a Legas

Mutanen unguwar New Garage da ke yankin Oko-Oba  a cikin karamar Hukumar Agege da ke Jihar Legas sun ga abin mamaki, yayin da aka gano sunan Alla

Shugabannin makarantun sakandare sun ziyarci Aminiya a Ibadan

A makon jiya ne kungiyar Shugabannin Malaman makarantun sakandare ta kasa (ANCOPSS), ta kammala babban  taro na 57 da ta saba yi a kowace shekara

’Yan siyasa su daina neman kuri’a da sunan Sardauna – Sarkin Hausawan Ile-Ife

Sarkin Hausawan Ile Ife, a Jihar Osun, Alhaji Abubakar Mahmuda Madagali, ya bukaci ’yan siyasa su daina tallata kawunansu,  hanyar amfani da suna