Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamna Fashola ya bukaci a kirkiro ’yan sandan jiha

Tabarbarewar harkokin tsaron da Najeriya ke fama da shi  yasa  bukatar  samar da ’yan sandar jiha ta zama  wajibi,  domin tal

An gano kabilar da mata da maza ke amfani da yaruka mabambanta a Jihar Kuros Riba

A Jihar Kuros Riba, an gano wata kabila mai suna “Obang” da ke magana da harshe biyu, tsakanisu wani ba ya fahimtar wani. Sun hadu ne a kan wani harsh

Ana tuhumar magidanci da yi wa diyarsa ciki a Ibadan

A ranar Litinin mai zuwa ce kotun Majistare da ke Iyaganku a Ibadan, za ta ci gaba da sauraron shari’ar wani mutum mai suna Ahmed Akintola, mai shekar

Yadda barayi suka shammaci wakilinmu a Legas

Mutane za su yi mamakin abin da ya faru gare ni da har ta kai na ce ba zan sake karanta jarida ba a cikin motar haya. Ba komai ya sa na yanke shawarar

Jayayyar sarautar wakilin gari ta lafa a tsakanin Hausawan Apata

A ranar Talata ne Sarkin Hausawan Apata, kusa da birnin Ibadan, Alhaji Sahabi Sulaiman, ya jagoranci jama’arsa da suka yi addu’o’in godiya ga Allah (S