Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Hadin kai ne mafita ga ’yan Arewa a Legas -Garba Chede

Wani jigo a jam’iyyar APC a Jihar Legas, Alhaji Garba Chede ya ce hadin kai ne kawai zai sa ’yan Arewa su cimma burinsu na siyasa a jihar.Alhaji Garba

Samar wa matasa ayyukan yi zai kawo ingantacciyar zaman lafiya -Alhaji Babayo

Wani dan kasuwa a garin Auchi na Jihar Edo, Alhaji Idirisa Babayo ya yi tsokacin da gwamnatocin kasar nan za su yarda su daukaka matakin samar wa mata

’Yan asalin garin Chibok sun kai wa Gwamna Fashola kukansu

’Yan asalin garin Chibok da ke zaune a Jihar Legas sun yi kira ga Gwamna Babatunde Raji Fashola ya taimaka wajen ganin an sako sauran ’yan matan da ’y

Ya kashe abokinsa kan tukunyar miya

Sashen binciken manyan laifuka na rundunar ’yan sandan Jihar Legas da ke Yaba sun shiga binciken wani matashi dan shekaru 20 mai suna Ngwuta Nweke kan

An kama wata mata da hodar koken cikin al’aurarta

Hukumar  yaki da safarar  miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA)  ta  cafke wata mata mai sana’ar sayar da  abinci  a kasuwar A