Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

’Yan sanda sun karyata labarin bullar ’yan boko haram a Jihar Oyo

Rundunar ’yan sanda a Jihar Oyo ta karyata jita-jitar da ake yayatawa a shekaranjiya Laraba cewa ’yan boko haram su 18 dauke da bindigogi kirar AK 47

An ba da belin DPO da ake zargi da yi wa mai ’ya’ya biyu fyade a ofishinsa

An bayar da belin Mista Adekunle Awe, jami’in ’yan sandan da  ake zargi da yi wa wata mai ’ya’ya biyu mai suna Idowu Akinwunmi  fyade a ofis

An kama manomi mai kwaikwayon sa hannu ya kwashe kudi a banki

Wani manomi, mai shekaru 54. mai suna Godwin Diabel ya shiga komar sashen ’yan sanda na musamman kan almundahana da ke titin Milberton a Ikoyi, kan al

Ya bukaci gwamnatocin jihohin Kudu su samar wa makiyaya burtaloli

An bukaci gwamnatocin jihohin Kudu su taimaka su samar wa al’ummar Fulani makiyaya burtaloli da mashayar dabbobi da wuraren kiwo, lamarin da zai taima

Rikicin shugabanci ya kunno kai a tsakanin Hausawan Apata

Jayayyar shugabanci a tsakanin al’ummar Hausawa mazauna Apata, kusa da birnin Ibadan, wadda aka fara makonni 5 da suka shige, ta haifar da girke jami’