Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kama rabaran da wasu mutum 20 kan zargin sayar da yara

Wani shugaban majami’ar darikar katolika da ke Jihar Akwa Ibom mai suna Rabaran Okono Joseph na cocin Senti Peter a gundumar Owerri tare da wasu mutum

An bukaci kasashen duniya su ja damara wajen yaki da fataucin miyagun kwayoyi

An bukaci  hukumomin duniya  da  su mike tsaye  domin yaki da  fatauci  da kuma shan miyagun kwayoyi, wanda  yake w

kura ta lafa a unguwar Ijora Badiya

Hankula sun kwanta, sannan mutane sun ci gaba da harkokinsu na yau da kullum bayan da ’yan gareji na bangaren Ijora da na bangaren Badiya suka ba hamm

Ya kashe dansa saboda ya dame shi da kukan yunwa

Mazauna layin Fashola da ke unguwar Ejigbo a Jihar Legas sun wayi gari cikin tashin hankali sakamakon zargin da ake yi wa wani dan acaba mai suna Oni

… Wani ya kashe abokinsa a kan Naira 800

Kotun da ke unguwar Ebute-Metta a Legas ta ba da umarnin tsare wani matashi mai suna Lateef Jimoh, mai shekaru 32, kan zargin daba wa abokinsa mai sun