Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Hukumar NDLEA ta kame mai shekaru 61 da hodar koken

Jami’an yaki da safarar miyagun kwayoyi na kasa  da ke filin jirgin saman Murtala Mohammed  a birnin Ikko sun cafke  wani  dattijo

Hadaddiyar kungiyar matasa ta yi gangamin tsaftace muhalli a Sabo Ibadan

Hadaddiyar kungiyar matasa ta Arewa Youth Forum (AYF) a Jihar Oyo da hadin guiwar sashen bunkasa kiwon lafiya da ilmi na Kwalejin Magani a Jami’ar Iba

Mutum daya ya mutu a yamutsin ’yan kungiyar OPC da ’yan sanda a Legas

Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta tabbatar da mutuwar mutum daya da raunata wani  dan sanda a lokacin da ’yan sanda suka yi ba-ta-kashi da ’yan

An bukaci ’yan Arewa su rike katin shaida a Jihar Ondo

Sabon Sarkin Hausawan Kasuwar Shasha, a garin Akure, hedkwatar Jihar Ondo, Alhaji Shehu dan Gari ya yi na’am da shirin tantance masu shiga cikin jihar

’Yan daba sun kashe mutum uku a Jihar Legas

Mutum uku sun rasu, wasu da dama sun ji munanan raununaka yayin da fada ya barke tsakanin ’yan garejin unguwar Gangare da na layin Lawani da ke cikin