Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kama matashi mai luwadi da yara

Jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya a Jihar Ebonyi sun kama wani matashi mai suna Chibuike Maduka sakamakon zarginsa da luwadi da kananan yara a kauye

dan Majilisar Wakilai ya raba kayan tallafi ga jama’ar mazabarsa

Kayayyakin da suka hada da kekunan dinki da janaretocin wutar lantarki da injunan nika da firiji-firiji da kuma Naira miliyan 15, shugaban marasa rinj

Shugabanni sun yi taron hada kan al’ummar Arewa a Benin

Shugabannin alummar Arewa mazauna garin Benin a Jihar Edo sun yi wani taro na musamman inda suka tattauna a kan hanyoyin da suka dace su bi domin sama

Budurwa ta kashe saurayinta kan Naira dubu 50

Takaddamar da ta kaure a tsakanin saurayi da budurwarsa wato Mista Duniya Philemon Tabat  da Uzoamaka Dorathy Nworie kan Naira dubu 50 ta jawo aj

Alhaji Idi Mai nama ya rasu

Allah Ya yi wa fitaccen mahaucin nan da ke Legas, Alhaji Uba Idi Mai nama rasuwa yana da shekara 76 a duniya.Alhaji Uba wanda ake kira Oga Idi ko kuma