Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ina tausayin malaman da ke min kazafi – Al-Mustapha

Tsohon Babban Jami’in Tsaro na marigayi Shugaba Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya ce masu kalaman batanci game da shi kan karya kuma suke

Tsaron kasa ba na gwamnatin tarayya kadai ba ne -Yarima Oyakhire

Tsohon gwamnan jihohin Taraba da Oyo kuma mataimakin shugaban ’yan sandan Najeriya, mai murabus, Dokta Yarima Amon Oyakhire ya yi tsokaci a kan batun

An kama shanun sata 12 a kasuwar Oko-Oba

Shugabannin kasuwar shanu ta Oko-Oba  sun  kama shanu 12 da  suke  tuhumar na sata ne.Da yake wa taron manema labarai  jawabi

An nada sabon sarkin Hausawan Apata NNPC a Ibadan

Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ahmad dahiru Zungeru ya tabbatar da nadin Alhaji Sahabi Sulaiman a matsayin sabon Sarkin Hausawan kauyen Apata kusa da

‘Hadin kai shi ne babban makaminmu’

kungiyar wayar da kan ’yan Arewa mazauna jihohin Kudu maso Yamma ta kafu ne saboda gano cewa rashin hadin kai tsakaninsu yana musu babbar illa. An dad