Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Wasu iyaye sun garkame ’yarsu wata 30 a keji

Wata cibiyar kula da hakkin ’yan biyu (tagwaye) ta yi nasarar kubutar da wata matashiyar yarinya daga kejin da mahaifanta sukan kulle ta ciki har na t

Zaben Gwamna: Rundunar ’yan sandan Jihar Osun tana kara kyautata damararta

Rundunar ’yan sanda a Jihar Osun, tana kara shirye-shirye don yin kyakkyawar damara wajen tsayuwar daka kan kare lafiya da dukiyar jama’a, musamman a

Ya shiga hannu kan zargin satar yarinya

Sashen bincike na rundunar ’yan sandan Jihar Legas suna bincikar wani Mamman, wanda ake zargin ya saci wata yarinya mai suna A’isha Hasan a unguwar Ag

Jami’in tsaro na farin kaya ya harbe wani dan sanda

Ranar Talata a Yenagoa, babban birnin Jihar Bayelsa, wani jami’in tsaro na farin kaya (NSCDC) ya dirke wani abokin aikinsa dan sandan kwantar da tarzo

Gwamnatin Jihar Legas za ta hana shan sigari

Kwanan nan gwamnati Jihar Legas za ta shiga hukunta duk wanda ta samu yana zukar tasba sigari a matattarar jama’a, domin majalisar dokokin jihar ta ka