Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Hamani Tidjani da ake zargi da jagorantar satar motoci ya mutu a kurkuku

Mutumin nan da ake zargi da satar motoci a tsakanin iyakokin Najeriya da makwabtanta, Hamani Tidjani, ya rasu a kukurku bayan ya shafe shekara 10 yana

Har yanzu ina cikin aikin soja, Inji Manjo Almustafa

Wakilin Aminiya ya tattaunawa da Manjo Hamza Almustafa kan batutuwa da dama tun bayan fitowarsa  daga  gidan yari, kamar haka:AMINIYA: Ka yi

Ta kashe jaririn da ta haifa a bandaki

Sashen binciken manyan laifuka na rundunar ’yan sanda Jihar Legas da ke unguwar Yaba yana binciken wata matashiya mai suna Farida ’yar shekaru 22 kan

Tirelar kayan gwari ta yi sanadin mutuwar wani matashi

Wani matashi mai suna Salisu Kura, dan kimanin shekaru 30 da ke sana’a a kasuwar Ilefo, inda ake sayar da kayan abinci a Jihar Legas, ya rasa ransa ya

Ya bukaci magoya bayan APC a Jihar Oyo su mara wa gwamnati

Mataimakin Shugaban Kwamitin Al’ummar ’yan Arewa magoya bayan jam’iyar APC a Jihar Oyo, Alhaji Yahya Dauda, ya ce harsashin ginin zama lafiya da kwanc