Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Makarantar almajiri ta Khalid bin Walid ta yaye dalibai

Makarantar Islamiyya ta Almajiri ta Khalid bin Walid, wadda gwamnatin tarayya ta gina a garin Benin, Jihar Edo ta sake yaye wasu dalibanta, wadanda su

Mahaifina ne Bahaushen da ya fara auren Ba-yarabiya a Legas -Inji Hawwa mai shekara 82

Wata dattijuwa mai shekara 82 da aka haifa a birnin Ikko da ke Jihar Legas, mai suna Hauwa Abubakar ta ce mahaifinta shi ne Bahaushen da ya fara auren

Wasu ma’aikatan Jihar Oyo sun samu kyautar Naira miliyan 15

Wasu ma’aikatan gwamnatin Jihar Oyo, sun samu garabasar kyautar Naira miliyan 15 da dubu dari 6, wadda Gwamna Abiola Ajimobi ya rarraba ga wadanda suk

Mutum tara sun mutu a hadarin mota shekaranjiya a Jihar Kuros Riba

A kalla mutum tara ake kyautata zaton suka mutu shekaranjiya Labara a wani hadarin mota da ya rutsa da su lokacin da suka tashi daga Kalaba, babban bi

An sami dan tayi mai siffofin dabbobi biyar a mahaifar tunkiya

Mahautan da ke sana’ar fawa a kasuwar Alaba da ke Legas sun ga abin al’ajabi yayin da suka sami dan tayi mai siffofi iri-iri a cikin wata tunkiya da s