Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

’Yan fashi sun shiga tarkon ’yan banga a Benin

Wani shiri  da shugabannin ’yan Arewa mazauna Zangon Eyaen suka fara gudanarwa na tankade da rairaya da nufin kakkabewa tare da kawo karshen boyo

Kashi 70 na dalibai ne suka fadi jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare a bana

A cikin  kashi  100  na daliban da  suka  zauna  jarrabawar  shiga  makarantun gaba da  sakandare, an bay

‘Rushe kasuwarmu ya janyo mana asarar miliyoyin Naira’

’Yan kasuwar da ke sayar da kayan abinci a kasuwar Abbatuwa da ke unguwar Oko-oba a Legas sun koka da matakin da gwamnati ta dauka na rushe kasuwar, l

Gwamna Ajimobi ya yi addu’o’i da bikin cika shekaru 64

Gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi ya yi bikin addu’o’in cika shekara 64, wanda aka gudanar a filin wasanni na Lekan Salami da ke Ademasingba a

Magudanar ruwa ta ci mutum biyu a Legas

Wasu mutum biyu sun mutu, daya ya karye, yayin da suka fada wata magudanar ruwa da ke unguwar Afanla a cikin karamar Hukumar Agege da ke Legas.A kwana