Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kalubalanci iyaye kan ilimin ’ya’yansu

An kalubalnnci iyaye su sauke nauyin da Allah Ya dora musu na tabbatar da ganin ’ya’yansu sun sami ilimin addini da na zamani don samun rayuwa tagari.

Asusun ginin masallacin layin Bagobiri a Kalaba ya fara kauri

An tara kimanin Naira miliyan biyu nan take a wajen kaddamar da asusun ginin masallaci a unguwar Hausa layin Bagobiri da ke Kalaba a Jihar Kuros Riba.

Dubun wasu barayin shanu ta cika a Benin

Yan sanda na shiyyar Egba sun kame wasu matasa biyar da ake zargin barayin shanu ne a dajin cikin karamar Hukumar Uhonmwode da ke Jihar Edo. &nbs

Gwamna Liyel Imoke ya dakatar da mukarabansa 20 daga aiki

Gwamnan  Jihar Kuros Riba, Sanata Liyel Imoke ya dakatar da mukarrabansa  ashirin (20) daga aiki har sai abin da hali ya yi.Dakatarwar, kama

Masarautar Oyo ta ba gwamnan Bauchi da matansa sarautun gargajiya

Daular Oyo, a karkashin Mai martaba, Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi, ta ba Gwamna Isa Yuguda na Jihar Bauchi, sarautar Obasayero na Oyo.