Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kishi ya sanya ni sayar da Aminiya a Fatakwal – dan Rabi

Wani mai sayar da kaset da jaridar Aminiya a babbar mayankar Fatakwal da ke titin Trans Amadi mai suna Muhammed dan Rabi ya ce kishi ne ya sanya shi s

‘Matsalar Arewa rashin hadin kan shugabanninta ne’

Wani dan Arewa mazaunin Benin a Jihar Edo Alhaji Jibrilla Abdullahi ya ce rashin hadin kan shugabannin Arewa ne babban abin da ya jefa yankin cikin ma

Na’ibin Babban Limamin Sabo Ibadan na biyu ya rasu

Da yammacin ranar Asabar da ta wuce ne Majalisar Sarkin Hausawan Ibadan ta bayar da sanarwar rasuwar Na’ibi na biyu na limamin babban masallacin Unguw

Ta yi garkuwa da tagwayen tsohon abokin zaman hayarta

Wata mace da ta taba zaman haya a gidan wani mutum a Jihar Abiya da ta je masa ziyarar sada zumunci, ta sace wa tsohon dan hayar ’ya’yansa tagwaye. Ru

Gidauniyar Bill Gate da ta Dangote za su hada hannu don yaki da poliyo

Hamshakin mai kudin nan na duniya Bill Gate da hadin gwiwar Gidauniyar Dangote za su taimaka wajen yaki da cutar shan inna da ake kira poliyo a takaic