Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gaggan ’yan siyasar Yamma sun hadu a Oyo don bikin tunawa da Lam Adesina

A ranar Litinin da ta gabata ce wasu fitattun ’yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban a Kudu maso Yamma da suka ziyarci Ibadan domin halartar bikin tuna

Rahin kyan hanya ke jawo mana fashi a Zamfara – Adamu Musa

Wani dan asalin Jihar Zamfara mazaunin Legas Malam Adamu Musa ya ce mutanen Jihar Zamfara na cikin muwaycin hali saboda rashin kyan hanya. Malam Adamu

Hukumar NDLEA za ta rika kama masu unguwannin da aka samu gonar wiwi a yankinsu

Kwamandar Hukumar Yaki da Miyagun kwayoyi (NDLEA) a Jihar Oyo, Uwargida Omolade Faboyede, ta ce, daga yanzu hukumar za ta fara kama masu unguwanni da

Wuta ta yi barna a gini mai hawa 12 a Legas

Wani gini mai hawa 24 da ke tsakiyar kasuwa a birnin Legas an wayi gari yana ci da wuta, inda wadanda suke kusa da ginin suka ce tun da misalin karfe

Jihar Legas ta samar da wutar lantarki mai zaman kanta ga sakatariyar jihar

A wani yunkuri na wadata Jihar Legas da wutar lantarki gwamnatin jihar ta kafa kamfanin lantarki mai karfin megawat 10.6 da zai samar da wuta ga sakat