Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamnan Oyo ya rusa Rundunar YES-O

Gwamnan Jihar Oyo Alhaji Abiola Ajimobi ya rusa Rundunar Inganta Rayuwar Matasa ta Jihar Oyo (Youth Empowerment Scheme of Oyo State, YES-O). Rundunar

Gwamnatin Osun ta bayyana Litinin mai zuwa 1 ga Muharram a matsayin ranar hutu

Gwamnatin Jihar Osun ta bayyana ranar Litinin mai zuwa 1 ga watan Muharram na shekarar 1435 BayanHijira a matsayin ranar hutu. Kwamishinan Ayyuka

Shugaban Kwamitin Taron kasa ya nemi gafarar Oshiomhole

Shugaban Kwamitin Bada Shawara kan Taron kasa Sanata Femi Okurounmi ya nemi gafarar Gwamnan Jihar Edo Kwamared Adams Oshiomhole dangane da rashin da’a

Binne gawa na neman zama alkakai ga ’yan Arewa mazauna Fatakwal

Fiye da shekara 80 ’yan asalin Arewa suka mike kafa a Jihar Ribas musamman a garuruwan Ahoada da Alele da kuma Fatakwal, inda suke gudanar da addini d

’Yan kabilar Ibo sun kai gwamnatin Legas kotu suna neman diyyar Naira biliyan daya

’Yan kabilar Ibo 76 da gwamnatin Jihar Legas ta kwasa ta kai Anaca ta jibge bayan tsare su a  wurare daban-daban kafin kai su Anaca sun kai karar