An yanke wa wanda ya lalata ’yar makwabcinsa daurin rai-da-rai
Kotu ta yanke wa wani matashi mai shekara 26 hukuncin daurin rai-da-rai bayan samun shi da laifin yi wa ’yar makwabcinsa fyade.
Aminiyar Kurmi
Kotu ta yanke wa wani matashi mai shekara 26 hukuncin daurin rai-da-rai bayan samun shi da laifin yi wa ’yar makwabcinsa fyade.
Nwagu ya kara da cewa kungiyar za ta koya wa mutanen jihar hankali.
Ana zargin likitan ya yi wa mara lafiyar, wadda kwararriyar ma’aikaciyar jinya ce, allurar kashe kuzari, sannan ya yi mata fyade.
Mutumin ya bayyana yadda matarsa tasa take yawan lakada masa duka a kan abin da bai taka kara ya karya ba.
Babban limami ya yi mata fyade a lokacin da take tsaka da sauraron wa’azi