Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

’Yan sandan sun gano nakiya tun zamanin yakin basasa

Rundunar ’yan sandan Jihar Enugu ta gano wata nakiya da aka binne a kasa tun zamanin da aka yi yakin basasar kasar nan  a wata unguwa mai suna Un

’Yan sanda sun gurfanar da wani mai haramtaccen asibitin ido a Uyo

Wani mai haramtaccen asibitin ido mai suna Sahal Specialist Eye Clinic da ke Uyo,  Dokta Hussaini Yusuf Arugaya ya musanta laifinsa, yayin da run

Gwamnatin Oyo ta yi damarar shawo kan rikicin manoma da makiyaya

An umarci dukkan kananan hukumomi 33 na Jihar Oyo su samar da burtalolin kiwon dabbobi ga Fulani makiyaya a yankunansu, kuma su kafa kwamitin hadin gu

Dattijon da ya zana tutar Najeriya ya makance

Dattijo Pa Taiwo Akinkunmi, mai shekaru 77, wanda ya zana tutar Najeriya a shekarar 1959, ya samu lalurar ciwon makanta. Pa Taiwo ya ziyarci majalisar

‘Mafi yawan hadurra kan faru sakamakon marisar direbobi’

Gwamna Babatunde Fashola Raji na Jihar Legas ya ce binciken da gwamnatin jihar ta gudanar a toshohin mota ya nuna direbobi 162 sun sha hodar ibilis da