Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Dan takarar kujerar shugaban kungiyar Miyetti Allah ya nemi tubarrakin Sarkin Sasa

daya daga cikin ’yan takara shida na kujerar shugaban kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah na kasa baki daya, Alhaji Muhammed Kiruwa, Ardon Zuru ya fara

Shekaru 14 bayan rasuwar Alhaji Garba Bichi

Yau shekara 14 da Alhaji Garba Ali bichi ya koma ga MahaliccinSa. Wannan gwarzon al’umma ya shahara a harkokin kasuwanci a fadin Afirka ta Yamma. Don

An ba matar da ta mayar da tsuntuwa kyautar Naira miliyan daya

Gwamna Abiola Ajimobi na Jihar Oyo ya mika kyautar Naira miliyan daya ga Hajiya Muinatu Agboluaje, wacce ta tsinci Naira miliya biyar a lokacin aikin

Gwamanti ba ta taba ba mu takin zamani kyauta ba -Umaru Sarkin Fawa

Wani mutum mai suna Muhammadu Umaru da ake yi wa lakabi da Sarkin Fawa da ke zaune a kasuwar Mil 12 a Legas ya ce akwai manoma da yawa da ba su taba s

Hukumar NDLEA ta yi kamun farko a tashar jirgin saman Inugu

Ba a fi  wata  guda  ba da  fara  aiki  da  sabuwar  tashar jirgin sama  ta Akanu Ibiam da ke Inugu ba, a