Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ba za mu gaza a wajen gudanar da aikinmu ba Inji ACG Victor Gbemudu

Hukumar kwastan ta kasa  ta ce rudanin da ya barke tsakaninta da mutanen garin Badagry, wanda har ya yi musabbabin mutuwar  daya daga 

Hukumar NOA ta gudanar da taron wayar da kan jama’a

Hukumar wayar da kan jama’a (National Orientation Agency (NOA) ta gudanar da taron bita don wayar da kan ’yan Arewa kan muhimmancin dokar neman bayani

Sarkin Zango ya nemi ’yan Arewa a Kudu su gyara halayyarsu

Sarkin Zango Benin, Alhaji Muhammed Jingudo ya yi kira tare da neman ’yan Arewa mazauna Kudu su kasance masu da’a su gyara halayyarsu da dabi’unsu dom

Hukumar NDLEA ta kame mai safarar miyagun kwayoyi

Hukumar Yaki da safarar miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta  cafke  wani  mai suna Ogochukwu Ogojie, mai  sana’ar fiton  kayay

Ta sayar da tagwayen jariranta Naira dubu 880

Jami’an hukumar tsaro na farin kaya (NSCDC), rundunar Jihar Akwa Ibom, sun  cafke wata mata da ake zargin ta sayar da jariranta tagwaye ga wata m