Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Wata sabuwar cuta ta bulla a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta gargadi mazauna jihar su yi taka-tsantsan wajen yin musabaha da jama’a don gudun kamuwa da wata sabuwar cuta da ta bulla a ji

Gini mai hawa uku ya rusa, ya kashe mutum bakwai

Gini mai hawa 3 ya rusa a kan titin Herbert Macaulay  da ke gefen Layin Oloto a unguwar Ebutte Metta da ke birnin Ikko ya kashe mutum bakwai. Yay

An kone ’yan fashi biyar kumus

An kone gungun wasu  matasa biyar kumus, a layin Mayne Abenue, wadanda ake kyautata zaton sun gwanance  wajen haurawa gidajen mutane suna yi

Ya jinjina wa al’ummar Jihar Oyo wajen karbar baki

Shugaban makarantar Ummul-Kitab da ke unguwar Sabo a birnin Ibadan, Ustaz Hafiz Usman, ya jinjina wa al’ummar Jihar Oyo kan karbar bakuncin jama’a (ba

Sau biyu ina bari saboda dukan da mijina yake mini -Simbiat Saula

Wata matar aure mai suna Simbiat Saula ta kai mijinta kara kotun gargajiya da ke yankin Ikorodu a Jihar Legas tana neman a raba aurensu da mijinta Muy