Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Musulmin Awi a Jihar Kuros Riba na bukatar gudunmawa

Al’ummar musulmi mazauna garin Awi a karamar Hukumar Akamkpa ta Jihar Kuros Riba sun bukaci ilahirin musulmi su taimaka musu da kudi da kuma kayan gin

Gwamna Fashola ya sanya hannu a kan dokar kone gawa

Gwamna Babatunde Raji Fashola na Jihar Legas ya sanya hannu a kan dokar nan da ake cece-kuce a kan ta, wacce ta ba jama’ar jihar damar kone gawarwakin

Shugaban kungiyar asiri ta ‘EFCC Boys’ ya shiga hannu

Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta kame shugaban kungiyar asiri ta ‘Eiye Confraternity’ da ke kiran kansu ‘EFCC Boys’, mai suna Olumide Ogbor, wadand

kungiyar cigaban Hausawa

kungiyar cigaban al’ummar Hausawa a Jihar Oyo ta tara fiye da Naira dubu dari uku a wajen bikin kaddamar da asusun karasa aikin gina sabuwar sakatariy

Shugaban majalisar malamai ba shi ne shugaba na koli a kungiyar Izala ba -Malam Albani

Shugaban matasa na kasa na kungiyar Izalatul Bid’a Wa Ikamatus Sunnah, Malam Muhammah Jamil Abubakar Albani ya kalubalanci wadanda suke adawa da shuga