Tukur Wurno ya zama Sarkin Hausawan Oshodi
Ranar Lahadin da ta gabata aka yi kasaitaccen bikin nadin Alhaji Tukur Wurno a matsayin Sarkin Hausawan Oshodi, wanda&nb
Aminiyar Kurmi
Ranar Lahadin da ta gabata aka yi kasaitaccen bikin nadin Alhaji Tukur Wurno a matsayin Sarkin Hausawan Oshodi, wanda&nb
An yi hasashen farashin garin rogo da aka fi sani da kwaki, zai yi tashin gauron zabi a Jihar Kuros Riba, sakamakon damina ta fadi, an koma gona, duk
Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso na Jihar Kano ya ziyarci al’ummar Arewa da ke hada-hadar kasuwanci a kasuwar kayan abinci da ake yi wa lakabi da kasuwar
Kwamandan rundunar kwastam na jihohin Oyo da Osun, Kwanturola Richard Oteri ya roki sarakuna da shugabannin al’umma su ci gaba da wayar da kan jama’a
Yanzu haka wasu mafarauta uku da ke kauyen Nsofang a karamar Hukumar Etung ta Jihar Kuros Riba za su dandana kudarsu sakamakon zarginsu da aka yi na k