Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Rundunonin ’yan sanda da kwastam sun kama harsashi dubu 60 a Jihar Oyo

Rundunonin tsaro na ’yan sanda da kwastam a Jihar Oyo, sun kama harsasan bindiga masu rai, fiye da dubu 60

Sarkin Yarabawa ya ziyarci Sarkin Hausawan Agege

Sabon Sarkin Yarabawan yankin Agege da ke Jihar Legas, Alhaji Oba Oyedeji Kamila Akanni Isiba, Ogisonyi 1, ya kai ziyara ta musamman ga sarkin Hausawa

Hidimar kakanmu ga jama’a ce ta fito da zuriyar Bambado a Legas -Sarkin Fulanin Legas

Za mu so ka gabatar da kanka?

Ma’aurata sun shiga hannu kan zargin sayen jarirai

A yanzu haka Mista Adenuga Soyibo da matarsa Elizabeth suna tsare a hannun jami’an musamman da ke yaki da zamba na rundunar ’yan sandan da ke unguwar

Matsalar Tsaro: Masarautar Hausawan Agege ta yi taron addu’ar zaman lafiya

Masarautar Hausawan Agege da ke cikin karamar Hukumar Agege a Jihar Legas ta gudanar da taron addu’o’i don neman Allah Ya kawo zaman lafiya da kwanciy