Kame mutane a unguwannin ’yan Arewa na neman zama alakakai
Tun lokacin da aka samu wani mutum da bindiga a unguwar Ijora da ke birnin Ikko, aka shiga farautar ’yan Arewa da kuma makwabtansu ’yan kasar Nijar.
Aminiyar Kurmi
Tun lokacin da aka samu wani mutum da bindiga a unguwar Ijora da ke birnin Ikko, aka shiga farautar ’yan Arewa da kuma makwabtansu ’yan kasar Nijar.
Umarnin dakatar da shigowa da shinkafa ta haramtacciyar hanya a kan iyakokin kasa da kasa, ya yi aiki a karshen makon jiya,
A ranar Lahadi da ta wuce ne sarakunan Hausawa su fiye da 30 a Jihar Ogun suka ziyararci gidan Firimiyan tsohuwar Jihar Yamma marigayi Cif Obafemi Awo
Wani mutum mai suna Gbenga Taiwo da ke sana’ar yankan katako a kasuwar Bodija, cikin birnin Ibadan, ya kashe wata tsohuwar budurwarsa mai suna Kafilat
Mutanen unguwar Daji da ke cikin karamar Hukumar Agege a Jihar Legas, sun wayi gari cikin tashin hankali yayin da aka gano gawarwakin wasu jarirai biy