Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ya gutsure kunnen budurwarsa kan zargin cin amanarsa

Wani matashi dan kimanin shekara 25 da haihuwa mai suna Ebenezer Makati ya gurfana a gaban kotun gargajiya da ke Legas kan zargin cizon budurwarsa mai

Yadda abokin huldata ya yi yunkurin kashe ni a kan Naira 10 -Hassan Umar

Wani matashi da ke sayar da kayan masarufi a unguwar Oshodi da ke Jihar Legas, mai suna Hassan Umar ya bayyana yadda abokin huldarsa mai suna Ifeanyi

Ya kashe makwabciyarsa a kan ta zage shi

Wani mutum dan kimanin shekaru 27 da haihuwa mai suna Sholanke Yusuf ya shiga matsala bayan  da ya naushi wata mata mai suna Nwankpa Ego ’yar shekara

’Yan bindiga sun kashe wani basarake a Jihar Legas

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani basaraken gargajiya, wanda ake yi wa lakabi da mai farar hula, Cif Kayode Adesina, dan shekara 73, a fadarsa da ke ka

Ana binciken yadda gawa 50 ta bayyana a gulbin Amamsea

Al’ummar kauyen Amamsea da ke yankin Awka a Jihar Anambra, shiyyar Kudu maso Gabashin Nijeriya, kwanan baya sun wayi gari da ganin wani abin al’ajabi,