Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

A daina cusa mutane a motocin jigilar dabbobi

kungiyar fataken shanu, reshen Jihar Edo ta bayar da shawarar cewa direbobin daukar shanun  fatake zuwa Kudu su daure  su daina cusa fasinjoji a saman

“Ba za mu taba mance su Sardaunan Sakkwato da Abubakar Tafawa balewa ba”

’Yan Arewa mazauna  jihohin Kudu maso Yammacin Najeriya sun gudanar da taro inda suka yi addu’o’in tunawa da su marigayi Sa Ahmadu Bello, Sardaunan Sa

An gurfanar da wasu dabbobi a gaban kotu

Hukumar Tsaftace Muhalli ta Jihar Osun (OWMA) ta ce za ta durkusar da wasu dabbobi guda 5 da ta kama suna yawo a kan hanyoyi da ke cikin birnin Osogbo

Barazanar korar Fulani daga Jihar Oyo ta haifar da daukar matakan tsaro a Iseyin

Barazanar korar al’ummar Fulani daga garin Iseyin a Jihar Oyo da wasu mutane masu kiran kansu “’yan asalin Iseyin” suka yi, ya haifar da hanzarta dauk

Rundunar kwastam ta Onne ta tara dimbin haraji

Rundunar kwastam ta Onne, Fatakwal, a Jihar Ribers ta yi nasarar tara dimbin kudin haraji da yawansu ya haura Naira miliyan dubu 11 da rabi a shekarar