Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Majalisar dokokin Jihar Legas za ta rage hanyoyin da ta hana bi da babur

A kusan karshen shekarar da ta gabata ne gwamnatin Jihar Legas ta rage yawan titunan da masu haya da babur ke bi, abin da ya tilasta wasu barin sana’a

Gwamna Ajimobi ya samar da motocin daukar ma’aikata

Ma’aikatan Jihar Oyo sun nuna farin ciki da samun sababbin motocin bas-bas da za su rika daukarsu zuwa ofisoshinsu da komawa gidajensu kyauta,

An bukaci ’yan Arewa mazauna Kudu su hada kai da juna

Yan Arewa mazauna jihohin Kudu maso Yamma sun yi taro a birnin Ikko.

Hukumar NDLEA ta yi babban kamu

Wani dan kasar Kolambiya mai suna Gonzelo Oserio da ake nema  a kasashen diuniya daban-daban a kan laifin kwarewa wajen sarrafa sabuwar hodar nan ta ‘

An zabi shugaban Al’ummar Arewa ba hamayya

Al’ummar Hausawa ’yan asalin Arewa sun gudanar da zaben sabon shugaban ‘Arewa Community –AC’ a garin Benin, wanda zai jagorance su a karkashin tutar j