Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Rundunar ’Yan sanda ta karrama wasu fitattun ’yan Arewa mazauna Legas

Rundunar ’Yan sandan Jihar Legas a karkashin jagorancin Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Malam Umaru Manko ta karrama wasu fitattun ’yan Arewa mazauna Ji

Gwamnati ta sayo jiragen sama 30 don tallafa wa ’yan kasuwa

Gwamnatin Tarayya ta sayo jiragen sama 30 don mika su ga ’yan kasuwa a kokarin da take yi na bunkasa harkokin sufurin jiragen sama a kasar nan,

bera ya halaka jaririya ya kuma jikkata mutane da dama a Legas

Wasu beraye sun addabi mutanen Legas inda aka ce wani bera ya ciji wata jaririya ta halaka kuma ya yi wa da dama mummunan rauni.

barayin shanu sun shiga hannu a Benin

A karshen makon jiya ne aka yi ba ta kashi tsakanin Fulani makiyaya da wani ayarin barayin shanu a wani yankin da ke kauyen Okada a Jihar Edo, inda ak

Wanda aka sace a Legas ya samu kansa a Abuja

Wani matashi mai suna Muhammad Zainu Abdullahi mai shekara 27 da ke zaune a Unguwar Agege ya samu kansa a Abuja bayan da wadansu da ake zargi matsafa