Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Alaafin na Oyo ya kalubalanci ’yan sanda kan taka doka

Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi na Uku, ya nemi ’yan sanda a jihar su daina bada kariya ga duk mutumin da kotu ta dakatar daga sarauta ko

Auren shekara 12 yana tangal-tangal saboda dandanon abinci

Wani mutum da ke aikin kafinta mai suna Richard Olanrewaju da ke zaune da matarsa Elizabeth a unguwar Ikotun a Legas ya nemi wata kotun gargajiya ta I

Wasu sarakunan gargajiya sun yi ba-ta-kashi a caji-ofis

Gwamnatin Jihar Ogun ta dakatar da wasu sarakunan gargajiya biyu a dalilin kaurewa da fada da suka yi a cikin caji-ofis na ’yan sanda yayin da suka je

Kisan Gilla: Tarzomar dalibai ta jawo rufe Jami’ar Fatakwal

AN rufe Jami’ar Fatakwal, shekaranjiya Laraba, bayan da wasu dalibai suka yi wata tarzoma, suka kai wa kauyen Aluu farmaki, inda aka kashe ’yan uwansu

Ruwa ya tafi da wasu yara biyu a Ikko

Wata mata mai suna Taiwo Saka, mai shekaru 26 ta bayyana yadda ruwan sama ya tafi da danta Ayemide, mai kimanin shekaru biyar, a karshen makon da ya g