Musulmin Sabo Ikorodu sun samu makabarta
Bayan shekaru da yawa da musulmin Sabo Ikorodu suka yi suna binne mamatansu a makabartar kowa-da-kowa,
Aminiyar Kurmi
Bayan shekaru da yawa da musulmin Sabo Ikorodu suka yi suna binne mamatansu a makabartar kowa-da-kowa,
Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya la’anci fim din nan da ya ci zarafin Annabi (SAW) da addinin Musulunci da aka shirya a kasar Amurka.
Manyan malamai da limaman masallatai a jihohi shida na Kudu maso Yamma sun yi tir da alamomin tsokanar fada da gangan da aka dade ana fitowa da su
’yan fashi sun kashe wani matashi mai suna Malam Taju Yakubu ana gab da daura masa aure a yayin da suka kai hari a sassa da dama na Jihar Legas,..
Wani dan taliki mai suna bincent Chigine Chiunweuwa da ya ce yana zaune a kasar Birazil tun shekarar 2006 an kama shi da hodar koken da ya kukkunshe