Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kotu ta daure mai fyade shekara goma a gidan kaso

Alkalin babbar kotun shari’a ta garin Etung da ke karamar Hukumar Eung ta Jihar Kuros Riba ta daure wani matashi mai matsaicin shekaru dan asalin Jiha

Makarantar Islamiyyar al’ummar Idi-Araba ta yaye dalibanta

Makarantar Islamiyya ta al’ummar unguwar Idi-Araba da ke Jihar Legas ta yaye dalibai kimanin 56 da suka kammala karatu a matakai daban-daban a makaran

’Yan fashi sun sake bayyana a wasu titunan Legas

Ga alamu ’yan fashi da makami na cin karensu babu babbaka da rana tsaka a yankuna da dama na Jihar Legas.