Jami’ar Ribas ta haramta wa dalibai sanya sarkar kafa
Dokar ta kuma haramta shigowa harabar makarantar a sanye da wando a sabule ba, ko suma mai rini da sauran dabi’u mara fasali.
Aminiyar Kurmi
Dokar ta kuma haramta shigowa harabar makarantar a sanye da wando a sabule ba, ko suma mai rini da sauran dabi’u mara fasali.
Takaddamar ta faro ne bayan saurayin nata, wanda magidanci ne mai ’ya’ya uku, ya bi ta a guje da bayan ya yi arba da ita a gidan wani wanda yake zargi
Mun cire su ne daga jerin masu biyan haraji saboda talakawa ne.
Injin sarrafa burodin ya kai darajar Naira miliyan hudu.
An gurfanar da wasu mutane 23 da ake zargi da satar mutane da fyade da fashi da makami.