Kotu ta tsare wanda ya kashe matashi a gidan yari
Kotu ta tsare matashi wani matashi mai shekara 31 a gidan yari kan zargin harbe wani mai shekara 21 har lahira.
Aminiyar Kurmi
Kotu ta tsare matashi wani matashi mai shekara 31 a gidan yari kan zargin harbe wani mai shekara 21 har lahira.
Ana zargin wasu bata-gari su biyar sun hallaka wani mutum da mai dakinsa ta rasu kasa da wata guda da suka gabata sakamakon hadarin mota a Imo. Mutumi
An kama shi tare da wata budurwa da wasu abokan cin mushensu guda uku a Jihar Ogun.
Wani biyo yan nuna yadda ake fito da gawar matar da ’ya’yanta hudu da kuma ’yar uwarta daga gidan bayan iftila’in
Wani mutum mai shekara 50 da ke yaudarar mata masu neman aiki yana lalata da su ya fada a komar jami’an tsaro.