Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sana’ar fawa a Kudu tamkar jihadi ne —Sarkin Fawa

Sarkin Fawan Obubra kuma Sarkin Yakin Hausawan Kuros Riba, Alhaji Lawan Ibrahim Isa ya ce, sana’ar Fawa ko shugabancin Fawa a Kudancin Najeriya, musam

Jama’ar gari sun kona masu kwacen waya da ransu

Bayan sun yi wa wata mata kwacen waya a bainar jama’a ne mutane suka yi musu kofar rago

Yadda gobara ta yi ajalin uwa da ’ya’yanta 3

Gobarar ta tashi da tsakar dare a yayin da suke bacci.

An kama dilar kwayoyi da kilogiram 5,862 da yaranta 6 a Legas

Sai dai an yi ba-ta-kashi kafin a samu nasarar kama su.

Dokar hana kiwo: Za a ci tarar N100,000 kan kowace saniya a Delta

Baya ga saniyar, za a ci tarar makiyayin N500,000.