Aure

Aure

Yadda ake aure a kabilar Badawa

Wadansu amaren har sukan haihu a gidan iyayensu kafin a yi masu biki.

Nawa kake bukata ka iya rike aure?

A yanayin matsin da ake ciki a Najeriya, N70,000 za ta isa a rike mata?

Kotu ta umarci Sarkin Dubai ya biya tsohuwar matarsa Dala miliyan 500

A lokacin da take Dubai ana ba Gimbiya Haya Fam miliyan 91 a shekara domin kula da gida da kuma kyaututtuka.

Ya gina wa matarsa irin gidan Taj Mahal a sama da miliyan N140

Daga wajen gidan ya dogara ne a kan nau’in ginin Taj Mahal, amma cikin yana da karin tsari na zamani.

Wane dalili ne ya sa mata suka daina yin wankan jego?

A baya-bayan nan wankan jego ya fara zama tarihi musamman a cikin birane da kuma tsakanin ’yan boko