Bakin Raga

Sharhi da Tattaunawa da Muhawara a Kan Wasannin da Kuka Fi So

Kalubalen da ke gaban sabon kocin Barcelona Xavi

Ana ganin Xavi zai dawo da tsarin taka ledar kungiyar na ‘Tiki-Taka’.

Kofin Aisha Buhari: Ko karshen mulkin Najeriya a kwallon mata ya zo ne?

’Yan wasan Afirka ta Kudu sun lallasa Najeriya da ci hudu da biyu.

‘Yan wasan Firimiyar Najeriya da suka koma taka leda a kasar waje

Jerin ’yan wasan Gasar Firimiyar Najeriya da suka koma taka leda a kasashen waje.

Nasarar Italiya a Euro: ‘Abin da na hango tun farko’

“Na yi duba da abubuwan da ya kamata kasar da ke son samun nasara ta tara su…”

Italiya ta lashe Gasar Euro ta bana

Bayan an shafe minti 123, Italiya ta yi nasara a kan Ingila a bugun fanareti