Bakon Marubuci

Bakon Marubuci

Barnar da rashin shugabanci nagari ya yi wa Najeriya a shekaru 63

Har yanzu ba a makara ba wajen gyara kura-kuran da suka dabaibaye Najeriya suka jefa ta hanlin da take ciki yanzu

Abin tsoro dangane da daminar bana

Masana sun ce idan aka ci gaba a haka, akwai babbar barazana

RA’AYI: Haba Kashim Shettima!

“Wannan kalami na Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima babban abin kunya ne da kuma Allah wadai”

Gwamnan Kano Abba ya fara saka da mugun zare!

Duk wadanda suka bai wa Gwamnan Kano Abba shawarar fara wadannan rushe-rushe ba su kyauta masa ba.

Sabuwar Gwamnatin Kano: Ta inda aka hau…

Muhimman bangarori tara da ya kamata Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ba wa muhimmanci kwarai a zamanin mulkinta