Bakon Marubuci

Bakon Marubuci

Sarkin Kano Aminu: Bakon Shehu Maghili

Al-Maghili ya zauna a Kano tsawon lokaci kuma ya bijiro da sababbin tsare-tsare masu muhimmanci a fadar Kano, kana kuma ya yi rubuce-rubuce a kan ibad

Ta’aziyyar Binta Suleiman Kayarda

Yau kwana arba’in ke nan da rasuwar Binta Suleiman Kayarda (Binta Auwal Suleiman).

Aliyu Tilde ya yi murabus daga kwamishinan ilimi

Kwamishinan Ilimi na Jihar Bauchi, Dokta UsmanAliyu Tilde, ya ajiye mukaminsa   Aliyu Tilde ya tabbatar wa Aminiya ajiye mukaminsa na gwamnati, bayan

Samun man fetur a Arewa babbar nasara ce

Duk abin da ya kamata ku sani kan danyen mai a Arewa maso Gabas, yadda ake neman danyen mai da hakowa har a ci moriyarsa

Ra’ayi: Soshiyal Midiya a Arewa: Aisha Buhari da Aminu Adamu, daga Aliyu Tilde 

Ya zama wajibi in yi rubutun nan saboda abin da na yi karo da shi a awa 24 da suka wuce game da soshiyal midiya a Arewacin Najeriya. Abubuwan guda uku