Samun man fetur a Arewa babbar nasara ce
Duk abin da ya kamata ku sani kan danyen mai a Arewa maso Gabas, yadda ake neman danyen mai da hakowa har a ci moriyarsa
Bakon Marubuci
Duk abin da ya kamata ku sani kan danyen mai a Arewa maso Gabas, yadda ake neman danyen mai da hakowa har a ci moriyarsa
Ya zama wajibi in yi rubutun nan saboda abin da na yi karo da shi a awa 24 da suka wuce game da soshiyal midiya a Arewacin Najeriya. Abubuwan guda uku
“Duk wata fargaba da muke da ita a kan dorewar aikin yanzu ta kau”
An yi kiyasin cewa, a duk cikin mutane hudu a A Najeriya, ana iya samun daya da yake da matsalar lalurar kwakwalwa
Ya gabatar da hudubar ne kwana daya kafin a kashe shi