Yadda al’adar gaisuwa ke karfafa zumunci
Gaisuwa, girmamawa, karramawa, halaye ne masu kyau, kuma ya kamata mu mayar da hankali a kai, don kyautata zamantakewar mu.
Bakon Marubuci
Gaisuwa, girmamawa, karramawa, halaye ne masu kyau, kuma ya kamata mu mayar da hankali a kai, don kyautata zamantakewar mu.
Yawan fara’a bai dame ta ba idan kuna tare, amman idan wata a cikin kawayenta ta yi mata maganarka, na take fuskarta ke cika da annuri
Ya kamata matasa masu bangar siyasa ta intanet su san cewa soshiyal midiya ba jam’iyyar siyasa ba ce, ba katin zabe ba ce ko rumfar zabe
Me zai hana a jarraba tsarin na Zamfara?
A karon farko a tarihin Jihar Zamfara za a fafata zaben gwamna da kwareraren dan takara Dakta Dauda Lawal.