Bakon Marubuci

Bakon Marubuci

Yadda kasuwar littattafai ke kashe wa marubuta gwiwa

Lallai akwai babban ƙalubale a gaban marubuta

Kada dai sabuwar Masana’antar Takin Dangote ta zama inuwar giginya

A ranar 22 ga watan Maris da ya gabata ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin bude katafariyar masana’antar takin zamani mafi girma a Na

Me ya sa mata ke jure talaucin gidan iyayensu, ban da na mazajensu?

“Mace ba ta da zabi a kan iyayenta, amma miji kuwa za ta iya dirjewa ta zaba”

Ranar Mata: Shin daidaiton jinsi ne asalin abin da mata ke bukata?

“A fahimtata, mutuntawa da darajawa mace ke bukata, ba daidaito ba.”

Haba kungiyar ASUU, a rika sara ana duban bakin gatari

“Wasu malaman kan koyar a jami’o’i uku zuwa hudu, sabanin yadda aka amince masu.”