Bakon Marubuci

Bakon Marubuci

Ranar Mata: Shin daidaiton jinsi ne asalin abin da mata ke bukata?

“A fahimtata, mutuntawa da darajawa mace ke bukata, ba daidaito ba.”

Haba kungiyar ASUU, a rika sara ana duban bakin gatari

“Wasu malaman kan koyar a jami’o’i uku zuwa hudu, sabanin yadda aka amince masu.”

Bayan kaddamar da dalar shinkafa: ’Yan kasa na son gani a kasa

A ranar Talatar makon jiya ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin kaddalar da dalar shinkafa a Abuja Babban Birnin Tarayya. Bikin na had

Ina hakkin Hanifa?

‘Mutane ba su san azabar da wanda aka kashe da guba ke sha ba’

Falalar malamai: Ta’aziyyar masani Sheikh Ahmad Bamba (Qala Haddasana)

Allahu Akbar, shi mutum ne mai daraja a duniyar Musulunci saboda rikonsa ga Sunnah.